Macen Arewa:
Dabarunta babu iyaka

Mayar da ilimin koyo a yanar gizo abun fifiko ga macen Arewa. #KarfafamatanArewa.

The Arewa Woman:
Her Potential
is limitless 

Making digital learning a priority for
the Northern Woman #EmpoweringArewaWomen

#A Karanta | #A Kalla | #A Koya | #A Inganta

Daga Zamani zuwa wani Zamanin

Write your awesome label here.
Iyayenmu Mata sun koyar da mu a yarenmu na gida. Mun koya, mun fahimta kafin sada mu da rayuwar duniya. A yau, zamu dauki alummar arewa anan gaba da chanjin wurin ilimi alummomin da suka gabata zuwa alummomin a yau kuma duk da Wanda ba'a Haifa ba matan arewa sune mahadin zuwa gaba

Matan Arewa Miliyan Arba'in

A kasan cewar Yadda jam'iya arewa takeda kimanin Mata miliyan arba'in ko mafiyin haka a dukkan garuruwan shatara 19 dake arewa, abunda yafi kasancewa da kimanta shine a koyar da ‘yaya Mata kuma a karfafa su sobada arewa ta karfafa gabaki Daya.
Write your awesome label here.

Lorewa- Dandalin Koyo ga Macen Arewa 

Lorewa shine dandalin koyo ga macen arewa, inda Dukan darussan matan arewa suka koyar, a yaren hausa. Mey yafi koyo a yaren mu na gida kyau da kuma haduwa da namu na kan mu.

Darussa daga kewayon bunkasa kai, kasuwanci, rayuwa da iyali, lafiyar jiki, harkan noma, yara da dai sauran su.


Macen Arewa nada dandalin raba ilimi zuwa ga yawan matan arewa a duk duniya. Kuyi rajista yau ku fara koyo.

Lorewa cikakker kamfani ne me rajista a Nigeria.
Write your awesome label here.

Dabarun Manufar Mu

Yawan al’ummomin arewa da za’a kaiwa nan da shekara biyar
254+
Yawan malamai da zasu koyar nan da shekara biyar
2000
Matan arewa da za’a koyar nan da shekara biyar
2M
Yawan ma’aikatan da za’a dauka a fadin yankunan arewa
200+

Ana Kiran mu yan Harkar Kasuwanci

Eh wannan haka yake. Muna canza yadda matan arewa ke koyo, karatu, da sadarwa tare da samar da wadata ga malamai, ma’aikata, al’umma, masu hada-hada da masu hannun jari. A shekaru masu zuwa, Al’umman arewa zata zama fuskar dijital na Afirka.
Write your awesome label here.

Shiga Sahu -  Yi bambanci

Ba abunda yafi kyau kamar hadin da yazo wurin isar da ilimi, amfani da karfin fasahar dijital, yare da abubuwan watsa labarai. Iyayenmu mata na arewa, dattawa, malamai, yan kasuwa, mallaman makaranta suna da dandalin isar wa ga duniya. Lorewa shine hanyar zuwa sabon duniyar dijital.   

Akwai sarari ga kowa. Danna kowane shafin da ke kasa don fara tafiya tare da mu..
Zama Mai Koyarwa
Ka zama abokin tarayya
Ka zama mai tallafawa
Ka zama mai koyo

Koyarwa da Samu

Ki Raba Ilimiin ki yau ki fara samu. Ilimi ko kwarewar da kike da shi, wani a can yana bukatar hakan don inganta damar su ta cin nasara. Ki zama Jarumar su.
Zaku iya amfani da dandalin lorewa ku horar da mata a anguwar ku, Ku zama Kungiyar tallafawa wa al’umma na zaman kanta, Kungiyar Kungiya, mai tasiri, makaranta ko mutum, zamu iya zana maku shafi na musamman domin hada ku da masu bibyar ku.

Rubuta Sunanku a Zinare Har Abada

Horar da ya mace ku canza zamani. Ku zama mai Tallafawa a Lorewa domin ingata rayuwan wani. Ku tambaye mu yaya. Ku kira +2348067153900 ko kuyi mana email a executives@lorewa.com

Ku Dauka Darrasi

Ba wanda zai iya dauke illimin ki daga gun ki, wanda shine daya daga cikin bangarorin ilimi da yafi daukar hankali. Ki samu takadar kammalawa da sa hanun abokan tarayyar mu.

A cikin Labari

Dana ko wani tambari a kasa domin karin bayani

Hada Zamani

Ba abunda yafi kyau kamar hadin da yazo wurin isar da ilimi, amfani da karfin fasahar dijital, yare da abubuwan watsa labarai. Iyayenmu mata na arewa, dattawa, malamai, yan kasuwa, mallaman makaranta suna da dandalin isar wa ga duniya. Lorewa shine hanyar zuwa sabon duniyar dijital. 
Write your awesome label here.

Manyan Darussa, A Yaren Hausa

Yanzu ga kyawawan kwasa-kwasan da matan arewa suka yi

Yi rajista domin shiga jam'an mu

Thank you!

Ku biyo mu a shafukan sada zumunta

Lorewa is powered by Sapphital