Azyali Solid Foundation kungiya ce mai zaman kanta da ke aiki a jihar Zamfara.

Kungiyar na da burin taimakawa mata, yara, matasa, nakasassu da marasa galihu a cikin al’umma da kuma taimakon ‘yan gudun hijira, da wadanda ‘yan bindiga suka shafa a Arewa maso yammacin Najeriya.
Write your awesome label here.

Powered by Lorewa Academy

Courses

\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

Powered by

Write your awesome label here.

Azyali Solid Foundation

Dandalin koyarwa ga matanmu na Zamfara
daga Hon. Amina Iliyasu.
Write your awesome label here.

Game da Azyali Solid Foundation (ASF)

Hon. Amina Iliyasu ita ta Kafa ASF. 
A kullum burin ta shi ne ta taimaka ma mata don su sami abin dogaro da kai.
Wannan shiyasa ta zo da wannan shiri domin Matan jahar Zamfara su amfana da shi.
Write your awesome label here.

Domin Karin bayani, ku kira mu ko kuyi chatting damu a whatsapp.

0706 790 2261
0913 308 0542

Game da Lorewa Academy

 Lorewa shine Tsarin Koyon akan yanar gizo na Matan Arewa, yana sadar da mahimman fasahohi da ilimi. Lorewa na amfani da hanyar sada zumunta da fasaha Media da Yarukan Gida don ɗaukar Ilmantarwa a tsakani-`n Arewaasashen Arewa, suna canza rayuwar mata, yara mata da iyalai. Ana gabatar da Lorewa a cikin Harshen Hausa.
Write your awesome label here.