Azyali Solid Foundation kungiya ce mai zaman kanta da ke aiki a jihar Zamfara.

Kungiyar na da burin taimakawa mata, yara, matasa, nakasassu da marasa galihu a cikin al’umma da kuma taimakon ‘yan gudun hijira, da wadanda ‘yan bindiga suka shafa a Arewa maso yammacin Najeriya.
Write your awesome label here.

Powered by Lorewa Academy

Powered by

Write your awesome label here.

Azyali Solid Foundation

Dandalin koyarwa ga matanmu na Zamfara
from Hon. Amina Iliyasu, SA to Zamfara
Governor on NGOs
Write your awesome label here.
ABIN DA MUKE NUFIN CIMMA

Ƙarfafa mata wanda ya zo daga samun ƙwarewa

Write your awesome label here.

Samun Ƙwarewa da Ilimi don inganta kai

Ƙarfafa mata wanda ya zo daga samun ƙwarewa

Inganta Matsayin Rayuwa ga mata, yara da iyalai

Haɓaka cimma SDGs No. 1, 2, 4, 5, 10

Courses

\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

Darussanku

Zamu yi muku rajista cikin darussa a ƙarƙashin wannan tallafin karatu.Sannan gangara ƙasa kuyi rijista ku nemi tallafin ku. Zaku ajiye N15,000.00 kuma baza ku biya komai ba.
Kuyi Koyo Cikin Nishadi!
\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

Claim your Promo

Guaranteed Security using one of the most advanced encrypted systems on the market.
The information in this page is being processed and encrypted securely using industry-leading encryption and fraud prevention tools.

Darussanku

\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

Game da Azyali Solid Foundation (ASF)

Hon. Amina Iliyasu ita ta Kafa ASF. Ita SA ce ga Maigirma Gwamna akan Kungiyoyi masu zaman Kan su. 

A kullum burin ta shi ne ta taimaka ma mata don su sami abin dogaro da kai.
Wannan shiyasa ta zo da wannan shiri domin Matan jahar Zamfara su amfana da shi.
Write your awesome label here.

Don yin rajista, dana daya daga cikin lambobin nan a kasa don kira ko kuma a tura mana sako a whatsapp

Drag to resize
0706 790 2261
0913 308 0542
Drag to resize

Domin Karin bayani, ku kira mu ko kuyi chatting damu a whatsapp.

0706 790 2261
0913 308 0542

Game da Lorewa Academy

 Lorewa shine Tsarin Koyon akan yanar gizo na Matan Arewa, yana sadar da mahimman fasahohi da ilimi. Lorewa na amfani da hanyar sada zumunta da fasaha Media da Yarukan Gida don ɗaukar Ilmantarwa a tsakani-`n Arewaasashen Arewa, suna canza rayuwar mata, yara mata da iyalai. Ana gabatar da Lorewa a cikin Harshen Hausa.
Write your awesome label here.