Danna kuyi Chatting damu
Danna ku kira mu
Drag to resize

Hanyar samun mu

Ku biyo mu yau dan fara inganta fasahar ku da sauri kuma da sauki. Muna farin-cikin saurara daga gareku.

SUNAN (FIRST NAME)
SUNAN MAHAIFA (LAST NAME)
ADRESHIN YANAR GIZO (E-MAIL ADDRESS)
SAKON KI (NOTE)
Thank you!
Drag to resize

Hanyar samun mu

Ku biyo mu yau dan fara inganta fasahar ku da sauri kuma da sauki. Muna farin-cikin saurara daga gareku.

SUNAN (FIRST NAME)
SUNAN MAHAIFA (LAST NAME)
ADRESHIN YANAR GIZO (E-MAIL ADDRESS)
SAKON KI (NOTE)
Thank you!
Drag to resize

Shiga Sahu -  Yi bambanci

Ba abunda ya fi kyau kamar haɗin da ya zo wurin bada ilimi ta hanyar amfani da ƙarfin fasahar dijital, yare da abubuwan watsa labarai. Iyayenmu mata na Arewa, dattawa, malamai, ‘yan kasuwa, malaman makaranta suna da dandalin isar da iliminsu ga Duniya. Lorewa shine hanyar zuwa duniyar dijital.

Akwai sarari ga kowa. Danna ɗaya daga madannin da ke ƙasa don kasancewa tare da mu…
Zama Mai Koyarwa
Ki zama abokiyar tarayya
Ki zama mai tallafawa
Ki zama mai koyo

Koyarwa da Samu

Ki Raba Ilimiinki a yau ki fara samu. Wani a can yana buƙatar Ilimi ko ƙwarewar da kike da shi don inganta damar su ta cin nasara. Ki zama Jarumarsu.
Za a iya amfani da dandalin Lorewa ku horar da mata a unguwarku. Ko Kungiyar tallafawa al’umma mai zaman kanta ne, Kamfani, mai fada a ji, makaranta ko wani mutum, za mu iya tsara muku shafi na musamman domin hada ku da masu bibiyar ku.

Rubuta Sunanku da Zinare, Har Abada.

Horar da 'ya mace guda ku canja dukkan zamani. Ka zama mai tallafawa a Lorewa domin ingata rayuwar wasu. Ku tambaye mu yaya? Ku kira +2348067153900 ko ku yi mana email a executives@lorewa.com

Ku Dauki Darasi

Ba wanda zai iya dauke illiminki daga wurinki, wanda shine daya daga cikin bangarorin koyo da yafi daukar hankali. Ki samu takaddar kammalawa da sa hannun abokan tarayyar mu.
Drag to resize

Hanyar samun mu

Ku biyo mu yau dan fara inganta fasahar ku da sauri kuma da sauki. Muna farin-cikin saurara daga gareku.

SUNAN RANA (FIRST NAME)
SUNAN MAHAIFA (LAST NAME)
ADRESHIN YANAR GIZO (E-MAIL ADDRESS)
SAKON KI (NOTE)
Thank you!
Drag to resize