Abincin Gargajiya Na Arewa (How to Make Traditional Arewa Dishes)

  • Malama: Amina Muhammad
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe:11
Write your awesome label here.
game da darasi
Abincin gargajiya abinci ne da mutane ke so, amma ba kowa ya san salon sarrafa su a kicin namu na zamani ba. Wannan darasin zai koya muku yanda za ku girka abincin gargajiya kamar fankaso, miyan taushe, shinkafa da wake, farfesun kayan ciki, faten accha, kunun gyaɗa, lemun tsamiya, zobo da dai sauran su.
  • Lokacin Bidiyo: 01:34hrs 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  •  Bidiyo na Kallo guda 11
  • Takardun Download
  •  Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game da Wannan Darasi

Shin kina so ki iya dafa abincin arewa na gargajiya? Ko kuma kina da miji ko yaran da ke son abincin gargajiya amma baki san yadda zaki sarrafa ba? ko kuma kina son kiyi kasuwancin sayar da abincin arewa?

Fahimta

Ku biyo mu dan ku koyi ɗunbin darasi akan yanda ake sarrafa abincin gargajiya. abinci ne kala-kala da zai kayatar da ku ta kowani fanni.

Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

Amina Muhammad

Chef Amina wanda akafi sani da (the queens cuisine) wato kwararriyar mai dafa abinci. ta shafe shekaru da dama tana sana`ar girke girke kala kala daga na gargajiya har na zamani.
A wannan darasin tazo muku da kala kalan abincin gargajiya na musamman domin kuma ku koya kuyi da kanku.
Patrick Jones - Course author