Abubuwa da Kifi Ke Samarwa (By-Products from Fishing)

  • Malama: Maimuna Dangana Diza
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 5
Write your awesome label here.
course overview
A sana'ar kiwon kifi yana da amfani sosai, akwai abubuwa dayawa da ake samu daga kifi wanda idan har kunyi amfani da su ko kuma kuka sayar zaku samu kudi sosai. Wannan darasin zai nuna muku arzikin da ke tattare da kifi, sannan akwai abubuwan da yakamata mace ta koya kamar man kifi, dambun kifi da sauransu dan yi a gida da kanta.
  • Lokacin Bidiyo: 28:32 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan da ke Ciki

  •  Bidiyon Kallo guda 11
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin  

Wanna darasin na ƙunshe da abubuwan da ke samuwa a kifi, ya kamata a sani cewa kifi ba kiwon sa kawai ake yi ba ana abubuwa da dama, misali man kifi da sauran su. 

Fahimta

A wannan darasin za a koyi yanda ake yin man kifi, soya kifi, sarrafa kwan kifi, dafa kifi, yadda ake yin dambun kifi da sauran su. 

Darussan da ke Ciki

Ga malamar Ku

Maimuna Dangana Diza

Maimuna Dangana Diza mai digiri ce a mulkin jama'a(public Administration) a jami'a na birnin tarayya.
Sannan kuma ma'aikaciyar gwamnati ce, manomiya ce kuma y`ar kasuwa ce, Maimuna mai matsayi ce a kungiyar masu kasuwancin kifi.
Patrick Jones - Course author