Abubuwan da Ke Kawo Cikas a Rayuwar Yara (Adverse Childhood Experience ACEs)
-
Malama: Coach Diddi
-
Mataki: Mai Sauƙi
-
Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Rayuwar Yara na da bukatar kulawa na musamman saboda zasu iya samun rauni wanda zai iya kawo musu cikas a rayuwa, wanda zai shafe su tun daga yarinta har zuwa girman su. Rauni yana kawo canji a dabi'un mutum, wanda yake da raunin bai ma san yana da dabi'un ba. Rauni yana da alaka da yadda mutum yake rayuwa ko dabi'ansa.
A wannan darasin za ku koyi tambayoyin gwajin ACEs da kuma amsar tambayoyin, sannan za ku koyi alakar rauni da rayuwa.
A wannan darasin za ku koyi tambayoyin gwajin ACEs da kuma amsar tambayoyin, sannan za ku koyi alakar rauni da rayuwa.
-
Lokacin Bidiyo: 1:19:53
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyin Kallo Guda 8
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game da Wannan Darasi
Rayuwar yara na bukatar kula sosai soboda rashin kular zai iya kawo cikas a rayuwarsu musamman wajen bunkasa kai da lafiyar kwakwalwarsu. Shi ACEs abune me sa rauni da yake shafar rayuwar dan Adam tun daga yarintar sa har zuwa girman sa.
Fahimta
A wannan darasin za ku fahimci amfanin gwajin abubuwan da ke kawo cikas a rayuwar yara. Sannan kuma za ku fahimci alakar ACEs da rayuwar dan Adam tun daga yarinta har zuwa girman sa.
Darussan Da Ke Ciki
MALAMAR KU
Patrick Jones - Course author