Adon Kaya Da Duwatsu(Clothe Beading)

  • Malama: Zainab Hamma
  • Mataki: ;- Mai sauƙi
  • Sashe: 8 
Write your awesome label here.
game da darasi
Adon kaya da Duwatsu Sana'a ce mai matukar sauƙi da daɗin yi.Saboda Sana'a ce da zaki fara kina zaune a dakin ki ba tare da wani matsalan neman shago ko wurin aiwatarwa ba.Ko ba don Sana'a ba,zaki iya koya domin yin Ado ma kayanki. Wanan Darasin yana kawo muku sashe daban daban na salo daban daban na yin Adon Kaya Da Duwatsu.
  • Lokacin Bidiyo: 01:42:44 mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan da ke ciki

  • Bidiyon kallo guda 10
  • Jarrabawa
  • Takaddar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin yana ɗauke da bayanai dalla dalla akan yanda ake adon kaya da duwatsu.

Fahimta

A wannan darasin zaku koya yanda ake adon kaya da duwatsu.Yanda zakuyi ampani da duwatsu daban daban kuyi ado da shi.

 Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

RUQAYYA ALHAJI ABUBAKAR

Ruqayyah ta yi makaranta a, ta fara koyon  adon kaya da duwatsu  2019 inda ta kware har ta maida shi sana'a.
Patrick Jones - Course author