Zanen Ambigram Art
-
Malama: Zainab Muhammed Magaji
-
Mataki: ;- Mai sauƙi/Na Tsakiya
-
Sashe:7
Write your awesome label here.
game da darasi
Ambigram kalma ce ko ƙira da ke riƙe ma'ana idan aka duba ta ta wata hanya ko hangen nesa. Musamman, Ambigram din da aka juya yana karanta iri ɗaya idan aka duba shi daga sama, da kuma sauransu.A wanan darasin Malamar mu zata koya mana yadda zamu fara zanen Ambigram daga farkon ta har zuwa Kasuwancin ta.
-
Lokacin Bidiyo: 1:39:19secs
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyi na Kallo Guda 7
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game Da Wannan Darasin
Wannan darasin na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan zanen Ambigram. Abubuwan da ake bukata da kuma sauransu.
Fahimta
A wannan darasin za ku fahimci yadda Zanen Ambigram ya zama kasuwanci sosai yanzu a fadin Duniya. Zaku koyi yadda ake zanen da farkon ta har zuwa yadda zaku gyara mata zama da kuma yadda zakuyi kasuwancin ta.
Darussan da ke Ciki
Zainab Muhammed Magaji
Patrick Jones - Course author