Baitin Waka (Fundamentals of Poetry)

  • Malama: Ummi Siddique 
  • Mataki: Na Tsakiya 
  • Sashe:6
Write your awesome label here.
Game da Darasi
Baitin waƙa na da ƙa'ida kaman yanda sauran rubutu suke da shi, hakazalika baitin waƙa na taimakawa matuƙa ta hanyar magance cutar damuwa musamman in babu mai sauraren matsalarka.
Wannan darasi kai tsaye zai koya maka ƙa'idojin waƙa da kalmomin da za a iya anfani da su.
  • Lokacin Bidiyo: 15:42mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyoyi na kallo 6
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game da wannan darasin

Wannan darasin na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan yanda ake amfani da baiti na waƙa da yanda ake sa shi a Jimla.

Fahimta

A wannan darasin za ku fahimci  abubuwan da ba za ku iya anfani da shi a baitin waƙa ba da nutsuwar da za a samu a rubutun waƙa.

Darussan da ke Ciki 

Ga Malamar ku 

Ummi Siddique

Ummi Siddique cikakkiyar marubuciyar waƙa ce, ta fara rubutu shekarun baya da cutar damuwa ya sameta kuma bata da wanda zai saurareta. Ta fara rubutu akan duk wani yanayi da ta tsinci kanta a salon baitin waƙa, kuma hakan na kawo mata sassaucin matsalarta. Ta zo da wannan darasin domin idan kika samu kanki a irin wannan yanayin, ki samu hanyar waraka a sauƙaƙe.
Sunana Ummi Salma Siddique. Ni marubuciyar waƙa ce kuma ina rubuta ƙundin waka. Ina son karatu kuma ina son fita don miƙa ƙafa in bani da aikin yi. Ina karantar Public Administration kuma ina da ra'ayin shiga harkan rubutun waƙa tsundum bayan na kammala karatuna.
Patrick Jones - Course author