Cikakkiyar Hanyar Koyon Hoto ga Sabon Shiga (A Complete Guide To Learning Photography)
-
Malama: Fatima Muhammad
-
Mataki: Mai sauƙi
-
Sashe: 8
Write your awesome label here.
game da darasi
A wannan zamanin, daukan hoto yana daya daga cikin sana`ar hannu da ake ji da shi. Kuma yanzu ba maza kadai aka sani da daukar hoto ba, mata ma sunayi. A wannan darasin mun kawo muku bayanin da zaku bukata domin zama cikakkun masu daukan hoto, kaman ire-iren daukan hoto da kuma ksauwancin daukan hoto.
-
Lokacin Bidiyo: 20:37 mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyon kallo guda 7
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game Da Wannan Darasin
Akwai abubuwa masu muhimmanci a wajen daukan hoto wanda zamu iya cewa ma kusan idan babu su babu daukan hoton. Ku biyo mu cikin wannan darasin namu domin sanin wadannan muhimman abubuwan.
Fahimta
A wannan darasin zaku koyi yanda ake daukar hoto, abubuwan da yakamata a sani wajen daukar hoto da sauran su.
Darussan da ke Ciki
ga malamarku
Fatima Muhammad
Fatima Muhammad cikakkiyar mai sana`ar daukan hoto ce, ta kware sosai a wajen sana`ar ta, ta kai shekara biyar tana sana`ar. Kuma tasan duk wasu dabarun da za`abi wajen daukan hoton. Tazo muku da wannan darasin domin kuma ku koya kuma ku kware wajen daukar hoto da kan ku.