Cutar Hanyar Fitsari (Understanding Urinary Tract Infection)

  • Malama: Dr. Salmah Abdulhamid
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 6
Write your awesome label here.
game da darasi
Cutar hanyar fitsari babban cuta ce da ta addabi jama`a, kuma da yawa basu san yanda za su kare kansu daga kamuwa daga cutar ba. Wannan darasin ya zo muku da cikakken bayanai kamar menene cutar hanyar fitsari, alamomin cutar fitsari, abubuwan da yake jawo cutar fitsari da sauransu.
  • Lokacin bidiyo: 42:04mins
  • Takardar kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyoyi na kallo 
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin  na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan yanda za a bi a kula da lafiyar jiki don gujewa kamuwa da cutar hanyar fitsari.

Fahimta

A wannan darasin za ku koyi abubuwan da yakamata a sani na yau da kullum akan Cutar Hanyar Fitsari wato Urinary Tract Infection (UTI)

Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

Dr Salmah Abdulhamid

Dr Salmah Abdulhamid likita ce da ta ƙware a harkar aikinta. Ta zo maku da wannan darasin saboda yanda mata ke fama da cutar hanyar fitsari a ƙasar nan kuma da yawan mu bamu san ta yaya ake kamuwa dashi ba balle mu kare kanmu ko mu magance shi.

Patrick Jones - Course author