Ɗaukan Hoto da Iphone (Iphone Photography)

  • Malama: Nabila Ibrahim
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe:6
Write your awesome label here.
game da darasi
Na'urorin ɗaukan hoto na da tsada, ba kowa ke da kuɗin sayan asalin camera ba wato na`urar ɗaukan hoto. Yawancin mu da wayoyin hannunmu muke ɗaukan hoto. Wannan darasin zai koya muku yanda za ku ɗauki  hotuna masu kyau da wayar iphone.
  • Lokacin Bidiyo: 22:20mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyoyi na Kallo Guda 6
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan yanda ake ɗaukan hotuna masu kyau da wayar iphone, don ya fito ras kamar da asalin na`urar ɗaukan hoto aka yi.

Fahimta

A wannan darasin za ku fahimci ba lallai sai na`urar ɗaukan hoto ke fidda hoto ya yi kyau ba. Wayar salula ta iphone ma tana yi, ku biyo mu domin sanin ta yaya zaku yi ku ɗau hoto da wayar iphone ta yi kyau sosai.

Darussan da ke Ciki

Nabila Ibrahim

Nabila ibrahim
Patrick Jones - Course author