Fahimtar Hawan Jini (Understanding Hypertension)

  • Malama:  Ni'imah El-Ladan
  • Mataki: Na Farko
  • Sashe: 6
Write your awesome label here.
course overview
Hawan Jini na da matukar hatsari a jikin Ɗan Adam. Ya kamata a san Abubuwan da za'a yi dan a kare kai daga wanan mummunar cuta. Wannan darasin yana koyar da ku alamomin hawan jini a jikin Ɗan Adam da kuma yanda za'a kula da jiki idan an kamu da cutan. Akwai kuma shawarwari masu matukan ampani da likita zata bayar wanda zai inganta rayuwar Ɗan Adam dan zama cikin koshin lafiya.
  • Lokacin Bidiyo: 28:32 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan da ke Ciki

  •  Bidiyon Kallo guda 06
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin  

Wanna darasin na ƙunshe da abubuwan da ke jawo Hawan Jini,da kuma yanda za'a kare kai daga hawan Jini da kuma lafiyan jiki gabaki daya.

Fahimta

A wannan darasin za a koyi yanda hawan jini ke farawa,yanda ake kula da shi idan aka samu da kuma hanyoyin da zaku kare kanku daga samun hawan jini. Da shawarwari masu anfani game da lafiyar ku.

Darussan da ke Ciki

Ga malamar Ku

Ni'imah El-ladan

Dr Ni’imah Likita ce da ta kware a aiki a wurare daban daban a fadin Najeriya. Tana samun matukan farin ciki a cikin kulawa da warkar da marasa lafiya.
"Ina matukar sha’awar cin abinci mai ƙoshin lafiya, salon rayuwa mai aiki da lafiyar hankali saboda waɗannan sune tushen rayuwar lafiya".
Bayan haka,tana son karatu da kuma rubutu. Tana kuma son raba tunaninta a kafafen sada zumunta na. "Na yi farin ciki lokacin da Lorewa ta tuntubeni dan raba wasu ilimin likitanci ga jama'ar arewa ta dandalin su".
Patrick Jones - Course author