Fasahar Neman Aiki  (Employability Skills)

  • Malama:Amina Abdulrahman
  • Mataki: Mai sauƙi
  • Sashe: 09
Write your awesome label here.
game da darasi
Neman aiki ya zama abun da ya zama,gashi kinada takardar harda fasahan anma sai aiki ya gagara. A wanan darasin zaki koyi yanda zakiyi amfani da takardun gama makarantan ki da kuma fasahar ki ,ki samu aiki. Da kuma manhajar da ake amfani da shi don samun aiki a sawwake da kuma yanda ake tattaunawa a harkar neman aiki.
  • Lokacin Bidiyo: 1:20:06 
  • Takardar Kammalawa: Babu

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 11 
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

A wanan darasin,zaku koya yanda zaku tsara takardan neman aikin ku. Zaku koya fasahohi daban daban da kuma yanda zakuyi amfani da shi ku tsara  takardar neman aiki .Za'a koya muku manhajar da zakuyi amfani dashi dan neman aiki a sawwake. 

Fahimta

A cikin darasin nan zaku fahimci yanda fasahohi da kuma tsara takardar neman aiki da kyau yake sanya harkar neman aiki ya zo da sauki.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Amina Abdulrahman

Amina Abdulrahman ce ta kafa The Almajiri Aspire Initiative domin nuna nasarorin matan Arewa a kasan mu najeriya da kuma duk duniya . Kuma ta  jagoranci matasa Yan Mata wajen gasar MAKEATHON  da kuma AGROHACK .Taje wurare daban daban da ta yi magana akan himma da nasarorin ta  Kuma ta taɓa zama bakuwa a BBC da arewa24 Dan ta nuna kwarewar ta.
Tayi wannan darasin domin duk wani mai buƙatar aiki wato masu neman aiki zasu tsara takardun su da kyau.
Patrick Jones - Course author