Gabatarwa ga Watsa Labarai da Aikin Jarida (Introduction to Broadcasting and Journalism)

  • Malama: Zainab Bala
  • Mataki: Mai sauƙi
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Wannan darasin na duk mai sha`awar zama mai watsa labarai ne ko kuma yin aikin jarida. Kuna so ku zamo masu watsa labarai ko yin aikin jarida amma baku san ta yaya za ku fara ba, me zaku karanta a makaranta har ku zamo masu watsa labarai da aikin jarida? To wannan darasin zai nuna muku duk wata hanya da zaku bi dan ganin kun cimma wannan buri.
  • Lokacin Bidiyo: 22:35mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 18 
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

A wannan darasin za ku san me zaku karanta kafin zama mai watsa labarai, zaku san yanda ake ɗaukan rahotanni, yanda ake rubuta shi rahotannin har ma da ire-iren rahotanni.

Fahimta

A cikin darasin nan zaku fahimci menene harkar yaɗa labarai, yanda ake fita don yaɗa labarai har ma da irin muryar da ake amfani dashi wajen yaɗa labarai.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Zainab Bala

Zainab Bala cikakkiyar y`ar jarida ce da ta ƙware a harkar yaɗa labarai. Ta san duk wani hanyoyi da zaku bi dan ganin kun haɗa rahotanni dan yaɗa labarai cikin sauki.
Tayi wannan darasin domin duk wani mai buƙatar zama mai yaɗa labarai ya amfana dashi ya kuma koyi hanyoyi da dama dan ganin ya zama ƙwararre.
Patrick Jones - Course author