Girke Girke Da A (Food Chronicles With A)

 • Malama: Aisha Mustapha Saulawa
 • Mataki: Na Tsakiya 
 • Sashe: 5
Write your awesome label here.
Game da darasi
Watarana mutum na gajiya da cin abinci kala ɗaya, kuma bai san yanda zai sarrafa wasu kalolin abincin ba, musamman abincin wata ƙasa. to ga dama ta samu, wannan darasin yana ɗauke da bayanai akan yanda zaku sarrafa wani nau`in abinci na ƙasar china kamar su sweet and sour chicken sauce da egg fried rice.
 • Lokacin Bidiyo: 25:46mins
 • Takardar Kammalawa: Akwai 

Girke Girke Da A (Food Chronicles With A)

 • Malama: Aisha Mustapha Saulawa
 • Mataki: Na Tsakiya 
 • Sashe: 5
Write your awesome label here.
GAME DA DARASI
Watarana mutum na gajiya da cin abinci kala ɗaya, kuma bai san yanda zai sarrafa wasu kalolin abincin ba, musamman abincin wata ƙasa. To ga dama ta samu, wannan darasin yana ɗauke da bayanai akan yanda zaku sarrafa wani nau`in abinci na ƙasar china kamar su sweet and sour chicken sauce da egg fried rice.
 • Lokacin Bidiyo: 25:46mins
 • Takardar Kammalawa: Akwai 

Abubuwan Da Ke Ciki 

 • Bidiyoyin Kallo Guda 8 
 • Jarrabawa 
 • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasi

Wannan darasin na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan yanda zaka bi wajen sarrafa sweet and sour chicken da egg fried rice, da kuma kayayyakin da za a yi amfani da su wajen girkin.

Fahimta

A wannan darasin za ku koyi yanda ake sarrafa sweet and sour chicken tare da egg fried rice, don ci da kuma kasuwanci.

                                                          Darussan Da Ke Ciki

Ga Malamarku

Aisha Mustapha Saulawa

Aisha Mustapha Saulawa kwararriyar masaniya ce akan harkar girke girke na abinci kala kala. Tanayin abincin y`an Italy, y`an China da sauransu. Ta fara girki ne tun tana da shekara bakwai a duniya, tazo muku da wannan darasin ne domin kuma ku koyi girkin abinci kala daban daban.
Patrick Jones - Course author