Hadin Kayan Kamshi (How to Make Traditional Arewa Scents)

  • Malama: Balkisu Muhammad
  • Mataki: Na Tsakiya 
  • Sashe:  
Write your awesome label here.
game da darasi
Ƙamshi rahama ne! Kamshi na zuwa da nutsuwa haɗe da kwanciyar hankali. A duk lokacin da bacin rai ya samu matsuguni a ruhi, shiga ɗaki mai kamshi na kawo farin cikin da ba lallai ka san dalilin zuwansa ba. Wannan darasin zai koyar daku yanda ake haɗa abubuwa masu daɗin ƙamshi, wanda zai kawo nutsuwar da ruhi ke buƙata. 
  • Lokacin Bidiyo:
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 6 
  • Jarrabawa 
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasi

Wannan darasin yana ɗauke da bayanai dalla dalla akan yanda zaku haɗa abubuwan ƙamshi masu daɗin gaske da kanku.

Fahimta

A wannan darasin zaku fahimci yanda ake haɗa turaren wuta, turaren humra fari da brown har ma da yanda zakuyi kasuwancin shi.

                                                          Darussan Da Ke Ciki

Balkisu Muhammad
Balkisu Mohammad kwararriyar masaniyace akan haɗa kayan ƙamshi, ta ɗebi shekaru da dama tana sana`ar kayan ƙamshi. Sanadiyar zama da tayi da shuwa da kuma yanda take da sha`awar haɗa kayan ƙamshi da kanta yasa ta koya har ta ƙware a harkar.
Patrick Jones - Course author