Kula Da Warin Baki (Halitosis)

  • Malama: Dr. Saleh Hajara Bade
  • Mataki: Mai Sauƙi
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
A matsayinmu na ɗaiɗaiku, kula da haƙoranmu yana da mahimmanci ga lafiyar rayuwarmu.
Yawancin lokuta, muna goge haƙoranmu ba daidai ba muna tunanin muna yin abin da ya dace.
Wannan darasin ya yi bayani a hankali , da matakai kan yadda ake sanin idan kana da warin baki,
yadda ake guje wa warin baki, da yadda ake magance shi idan kana da warin baki.
Wannan hanya ce da zata taimake ku a kiyaye samun warin baki da samun numfashi mai kyau.
  • Lokacin Bidiyo: 0:30:00
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 8 
  • Jarrabawa 
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasi

Wannan darasin nada sashe guda bakwai wanda sukayi bayani dala dala akan yadda ake kula da warin baki, yadda ake kare kai daga warin baki da kuma yadda za'a magance warin baki.

Fahimta

A wannan darasin za ku fahimci muhimmancin kulawa da bakin mun domin gujewa warin baki, da kuma muhimmancin yin brush da kyau yadda ya kamata.

                                                     Darussan Da Ke Ciki

MALAMAR KU

Dr Saleh Hajara Bade.
Dr Saleh Hajara Bade likitan hakori ne, ta kwashe shekaru da dama tana aikin kula da hakuri. Ta taimaka wajen gyara ma mutane da yawa lafiyan hakoran su.
Patrick Jones - Course author