Hanyoyin Magance Matsalar Damuwa (How to Overcome Depression)

  • Malama: Khadija Suleiman Gidado
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Cutar Damuwa cuta ce mai hatsarin gaske data addabi al`ummar mu, kuma dayawa basusan ta ina zasu kula da kansu dan ganin sun magance matsalar ba.
 Wannan darasin na dauke da cikakken bayani akan cututtukan da damuwa ke haddasa wa, ire-iren damuwa, matsalar damuwa da yanda za`a magance shi.
  • Lokacin Bidiyo:18min 
  • Takardar kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 7
  • Jarrabawa
  • Takkadar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin 

Wannan darasin yana dauke da bayanai akan matsalar damuwa da kuma hanyoyin da ake bi wajen magance su.

Fahimta 

A wannan darasin zaku ji ire-iren matsalolin damuwa da yanda zaku magance shi.

Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

Khadija Suleiman Gidado

Khadija Sulaiman Gidado Malamar asibiti ce, tayi makarantar a Kaduna State Collage na Nursing and Midwifery kafanchan. Tun tana yar karama take da burin zama malamar asbiti dan kula da lafiyar marasa lafiya. 
A 2016 lokacin hutu ta yi aiki tare da Department of Public Health, Federal Capital Territory Administration (FCTA) ta fanin HIV/AIDS a nan ta kara samun sha'awar zama malamar Asibiti, hakan yasa mahifiyarta ta jajirce dan ganin ta zama cikakkiyar malamar asibiti. 
Patrick Jones - Course author