Hanyoyin Maido Da Soyayya Cikin Aure (Ways of Restoring Love in Marriage)

  • Malama: Amina Ingawa
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sahe: Sashe 8
Write your awesome label here.
game da darasi
Wannan darasin anyi shi ne domin magance matsalolin aure da ake samu a arewacin Najeriya.  Wannan darasin na kunshe da hanyoyi da dama wanda zai taimaka wajen gyaran gidan ma'aurata tare da samun cikakkiyar rayuwa mai ingaci. Zaku koya yanda ake kyautata niyya a yin komai, yanayin yanda rayuwar ya` mace take, yin mu`amala da mijinki da sauran mutane, har ma da irin sana`ar da matar aure yakamata tayi.
  • Lokacin Bidiyo: 24:42mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  •  Bidiyoyi Na Kallo 7
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin yana kunshe da dunbin bayanai akan ke mace, yaya zaki inganta rayuwar auren ki? Kuma zamu duba matsalolin dake jawo saki a rayuwar aure..

Fahimta

A wannan darasin zaku koyi mahimmancin inganta rayuwa tare da kyautata niyya, yanayin rayuwar mace da sauran su. Wannan darasin zai taimake ku wurin gyaran auren domin samun rayuwar aure mai inganci.

Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

Amina Ingawa 

Amina Ingawa  barrister ce da ta kware wajen bada shawarwari akan matsalolin zamantakewar aure. Ta kawo kwarewar ta cikin wannan darasin saboda ku samu ku amfana daga cikin ilimin ta har kuma ku fahimci yanda zaku yi zamantakewar aure mai inganci.
Patrick Jones - Course author