Sana'ar Gyaran Wuri (Interior Design As A Business)
-
Malama: Nabila Musa Abdullahi
-
Mataki: ;- Mai sauƙi
-
Sashe: 08
Write your awesome label here.
Game da darasi
Sana'ar gyaran wuri abu ne mai matukar sha'awa da dabarun da sai wanda ya iya. Yanda za'a fara shirin gyara gida daga farkon shi har karshe. Wannan darasin ya zo muku da abubuwa da dama na sana'ar gyaran cikin gida, fara daga yanda ake gyara filin gida har yanda za a yi amfani da haske da wasu abubuwan wajen ƙawata gida har zuwa yanda za'a tattauna da
-
Lokacin Bidiyo: 58:25mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan da ke Ciki
-
Bidiyon Kallo guda 11
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game Da Wannan Darasin
Wannan darasin na ƙunshe da abubuwan da ya kamata ku sani game da sana'ar gyaran wuri.Abubuwa kamar su kasuwancin gyaran wuri,yanda zaku tsara yanayin kasuwancin ku,abubuwan da suke da mahimmanci a gyaran wuri da sauransu.
Fahimta
A wannan darasin za a koyi yanda ake ƙawata kayan adon cikin gida domin kwalliya. za a koyi yanda ake haɗa pilo, bargon yara, ire-iren kayan kwalliyan bango, da yanda ake amfani da haske da sauransu.
Darussan da ke Ciki
ga malamarku
Nabila Musa Abdullahi
Sunana Nabila Musa Abdullahi , Ni ma’aikaciyar gwamnati ce ,’yar
agaji da kuma kwararriya a fannin gyaran
wuri. Ni cikkakiyar ‘yar kasuwa ce.
Nayi karatu a UNIVERSITY OF ABUJA inda na samu BSC a GEOGRAPHY
AND ENVIROMENTAL MANAGEMENT. Daganan na
je COVENTRY UNIVERSITY UK na yi MSC a ENVIROMENTAL MANAGEMENT. Daganan naje
BIRMINGHAM UK na samu takardar CERTIFIED HEALTH AND SAFETY EXPERT.
Na fara sana’ar gyaran wuri shekara biyar da suka wuce bayan
na je UNIVERSITY OF EAST LONDON na samu
diploma a fannin gyaran wuri. Na aiwatar da ayyuka da yawa a garin Abuja da
kewaye.
Ina yawan binciken sababbin dabaru saboda irin aikin mu yana
bukatan haka. Don kara cigaba da kaifin aiki domin kawwata kyawun Gida.
Patrick Jones - Course author