Kalmomin Fulfulde (Learning Fulani Words)

  • Malama: Sadiqa BKeke
  • Mataki: Mai sauƙi
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
Game da darasi
Kalmomi 100 na Fulfulde darasi ne da yake koyar da harshen Fulani, ma’ana idan harshen fulatanci na daga cikin tsarin yaren da ake son koyo, to wannan darasi zai sada ka ga abun da kake son koyo. Daga haruffan Fulani, kalmomin da ake amfani da su a wuraren da a ka fi tu’ammali da su da ma sunayen abincinsu. 
  • Lokacin Bidiyo: 16:08mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  •  Bidiyon Kallo guda 11
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin  

Fulfulde yare ne da mafi yawan mutane ke son koyo. Wannan darasi na koyarwa ne ga sabbin masu koyon harshen Fulani haruffansu, abincinsu da kalmomin da ake amfani da su a kasuwa ko wurin aiki.

Fahimta

A wannan darasin za a koyi haruffan Fulani, sunayen abincinsu, kalmomin da ake anfani da su don kiran yayyu, iyaye da kawu.

Darussan da ke Ciki

ga malamarku

Sadiqa BKeke

Sadiqa BKeke ‘yar asalin jihar Adamawa ce, ta girma a garin Abuja. Ta karanci mass communication a digirinta na farko a makarantan alhikmah university sannan ta wuce United Kingdom ta yi digirinta na biyu a fannin international journalism.
Patrick Jones - Course author