Kasuwancin Zamani (Entrepreneurship for the Modern Age)
-
Malama: Halima Abdulra'uf
-
Mataki: Na Tsakiya
-
Sashe: 8
Write your awesome label here.
game da darasi
Kuna son sanin me a ke nufi da kasuwancin zamani? Ko kuma ku tsara kasuwancin ku ta yi dai-dai da na zamani? A wannan darasin za ku ji yanda ake tsara kasuwancin zamani, muhimmancinsa, da kuma yadda ake gudanar da kasuwanci a zamanance.
-
Lokacin Bidiyo: 46:09mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyin Kallo Guda 7
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game Da Wannan Darasi
Shin ko kunsan kasuwancin zamani sai da dabaru? A wannan zamani, kasuwancinka idan baka haɗa da wasu 'yan dabaru ba, to tabbas zaka yi ta zama babu masu sayan kayanka. Yin kasuwanci na da matuƙar amfani, musamman da yanzu aikin gomnati ya yi ƙaranci.
Fahimta
A wannan darasin, zaku koyi amfanin kasuwanci, yanda ake fara kasuwanci da anfani da zamani wurin gudanar da kasuwanci.
Darussan da ke Ciki
Meet the instructor
Halima Abdulra'uf
Halima Abdulra`uf, Babbar yar jarida ce kuma y`ar kasuwace. ta dauki tsawon shekaru tana kasuwanci har ya zamana ta kware wajen yin sana`ar ta. Tasan duk shige da ficen da akeyi a kasuwanci a cimma nasara abunda ake nema.
Patrick Jones - Course author