Kayan Kwalam da Makulashe (Easy Techniques for Snack-Making)

  • Malama: Hamidah Aliyu Usman
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 6
Write your awesome label here.
game da darasi
An san Mata da ciye-ciyen ƙwalam, a kullum in aka ce mace, to fa an santa da cin kayayyaki kala-kala don jin daɗin bakinta. Wannan darasi ya kawo muku kayan ciye-ciye guda huɗu masu daɗi da sauƙin yi cikin gida. A wannan darasi, zaku koya yanda ake hada Burger, Shawarma, Corndog da kuma Chapman.
  • Lokacin Bidiyo: 46:24mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai 

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 5 
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

A wannan Darasin za ku koyi yanda ake yin kayan ƙwalam kala uku da abun sha kala daya. Shawarma, Corndog, Burger da kuma Lemun Chapman

Fahimta

Harshen mata ya fi sabo da kayan da zai bashi ɗanɗano mai daɗi, kaman gishiri, yaji da kuma zaƙi. A wannan darasin za a samu abubuwan gishiri uku da na zaƙi guda.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Hamidah Aliyu Usman

Hameedah Aliyu Usman kwararriyar mai girki ce da ta kware wurin sarrafa kayan Kwalam da makulashe. Ta kawo wannan darasin ne don sanin da ta yi wa mata da son kaya irin wannan. 
Patrick Jones - Course author