Kayan Wanke-Wanke Da Gyaran Gida (Soap Making Demystified)

  • Malama: Rukayya Haruna
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 8
Write your awesome label here.
game da darasi
Ana amfani da sabulun ruwa wurin cire dattin tufafi, fata da jakunkuna. Air freshner kuwa, an ƙirƙireshi ne don ba da daddaɗan ƙamshi a gidajen mu, da niyyar ƙirƙirar iska mai ni'ima cikin jin dadi. Wannan darasin zai koya muku yanda zaku haɗa sabulun ruwa da kuma air freshner mai dadin ƙamshi da kan ku.
  • Lokacin Bidiyo: 21:28mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 8 
  • Jarrabawa 
  • Takkadar Kammalawa 

Game da Wannan Darasi

Wannan darasi na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan yanda za a samar da sabulun ruwa da air freshner. Abubuwan da ake buƙata da hanyar amfani da abunda aka sarrafa.

Fahimta

Koyon sabulun ruwa da air freshner don amfanin kai da kuma sana'a. Abubuwan da ake bukata don sarrafa su tare da amfaninsu a rayuwar yau da kullum.

                                                          Darussan da ke Ciki

Ga malamar ku 

Rukkayah Haruna

Ruqayya Haruna uwa ce mai ‘ya’ya bakwai,  kuma da wannan sana'ar kasuwancin Sabulai da kayan kamshi, tana samu tana ciyar da iyalin ta cikin zaman lafiya da jin dadi. Ta zo muku da wannan darasin ne don kuma ku amfana, matan Arewa ku tashi zaune.
Patrick Jones - Course author