Ki San Hakkokinki a Matsayinki na 'Yar Najeriya (Know Your Right as A Nigerian)
-
Malama: Lorewa Original
-
Mataki: Mai sauƙi
-
Sashe: 13
Write your awesome label here.
game da darasi
A matsayinki ta 'yar ƙasa, yakamata ki san haƙƙokinki don kuwa duk ɗan Najeriya yana da haƙƙoki kuma haka ƙasa na da haƙƙoki a kansa, wanda yake rubuce a dokokin da muke da su na Najeriya. A dokar ƙasa da aka kafa a 1999, an tabbatar da haƙƙokin ɗan Adam na musamman guda goma-sha-ɗaya wanda wannan darasi zai ɗauko ɗaya bayan ɗaya don bajesu a faifai.
-
Lokacin Bidiyo: 48:31mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyin Kallo Guda 13
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game da Wannan Darasin
A wannan darasin za ku san haƙƙokin da yakamata ku riƙe a kanku don halalinku ne, dokar ƙasa ta baku don jin dadi da walwalar dan ƙasa.
Fahimta
A cikin darasin nan za ku fahimci kuna da haƙƙin rayuwa, haƙƙin sirrin kai, haƙƙin tunani da aiwatar da addinin da ake so, haƙƙin tafiye-tafiye, haƙƙin saurare da sauransu.
Darussan da ke Ciki
Lorewa Original
Patrick Jones - Course author