Sana'ar Kiwon Kaji (Poultry Farming)
-
Malama: Amarah Joseph
-
Mataki: Na Tsakiya
-
Sashe: 8
Write your awesome label here.
game da darasi
Kiwon Kaji sana'a ce da ba kowa ya san romon da yake ciki ba, hakan yasa aka kawo wannan darasin don koyar da sana'ar kaji, Kiwonsa, Rabe-raben Kaji da duk abunda ya kamata a sani kafin fara sana'ar kiwon Kaji
-
Lokacin Bidiyo: 27:48mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyin Kallo Guda 9
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game da Wannan Darasin
A wannan Darasin za ku koyi dabarun kiwon Kaji, abubuwan yi kafin farawa da bayan farawa, rabe-raben kaji da anfaninsu a rayuwar mutum
Fahimta
Sanin abubuwan da ya kamata kafin fara kiwon Kaji, rabe-raben kiwon Kaji da abunda za a yi don kiwon Kaji
Darussan Da Ke Ciki
GA MALAMARKU
Amarah Joseph
Amarah Joseph Mace ce da ta taso ta ga iyayenta da kakanninta suna sana'ar kiwon Kaji, hakan ya sa ta fara, ta kuma dade da farawa wanda hakan ya kawo kwarewa a wannan harka. Ta kawo wannan darasin don masu sha'awan wannan sana'a su samu hanyar bi daki-daki don samun biyan buqata.
Patrick Jones - Course author