Kiwon Kifi (Fish Farming Demystified)

  • Malama:Maimuna Dangana Duza
  • Mataki:Na Tsakiya
  • Lokaci: Shekaru daya
Write your awesome label here.
Course overview
Fara sana'ar  kifi na buƙatar ƙudi sosai, fara kasuwancin shi na buƙatan  shiryawa sosai.
A wannan darasin  zaku koyi  ƙa'idodin  fara kiwon kifi,  kyankyashewar su, yadda ake kiwon su, yadda za a samu ire iren kifaye, magungunan shan su, da sauran su. 
  • Bidiyo: 16mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai 

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyoyi na kallo 11
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game da wannan darasin

Wannan darasin na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan yanda ake fara kiwon kifi na kasuwanci, ire-iren kifi, lura da kifi maganin su da sauran su.

Fahimta

A wannan darasin za ku fahimci  komai game da kifi, kasuwancin kifi, muhimmanci tallan kifi, abubuwan lura da kifi da abubuwa daban daban da zai taimake mu a zamanin mu na yau.

Darussan da ke Ciki 

Ga Malamar ku 

Maimuna Dangana Duza

Maimuna Dangana Diza mai digiri ce a mulkin jama'a (public Administration) a jami'ar birnin taraya. Ita kuma ma'aikaciyar gwamnati ce, manoma, da kuma yar kasuwa, Maimuna mai matsayi  ce a tarayyan masu kasuwancin kifi.
Patrick Jones - Course author