c
-
Malama: Hasiya Ahmed
-
Mataki: Na Tsakiya
-
Sashe: 6
Write your awesome label here.
game da darasi
Duk da cewan muna saka takalmi kullum a kafafuwanmu, ba dukkan mu ne muka san ta yaya ake hada takalmi ba. Shi dai hada takalmi ba abu ne mai wuya ba. Kuna so ku koyi hada takalmi da kanku? To wannan darasin shine daidai da ku. A wannan darasin za muzo muku da bayanai dalla dalla akan yanda ake hada takalmi tun daga farkon shi har karshen shi a sauwake.
-
Lokacin Bidiyo: 38:18 mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyin Kallo Guda 7
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game da Wannan Darasin
Koyon Hada Takalma darasine da zai nuna muku yanda zaku hada takalma da kanku, fara daga abubuwan da zaka bukata har yanda zaka hada takalmin.
Fahimta
A cikin darasin namu zaku fahimci yanda ake yanka takalmi, yanda ake hada takalmi, har ma da yanda ake kawata takalmi.
Darussan da ke Ciki
GA MALAMARKU
Hasiya Ahmed
Hasiya Ahmed Matashiya ce kuma kwararriya ce wajen harkar hada takalma. Ta kware wajen hada takalma kala-kala har ya zamana ita keyiwa kanta takalman da take amfani dashi kuma tana sana`ar sa.
Tazo muku da wannan darasin domin kuma ku koya yanda ake hada takama ku dinga hadawa kanku duk irin samfurin da kuke so a gida ko kuma kuyi ku sayar.
Tazo muku da wannan darasin domin kuma ku koya yanda ake hada takama ku dinga hadawa kanku duk irin samfurin da kuke so a gida ko kuma kuyi ku sayar.
Patrick Jones - Course author