Koyon Haɗin Cake ga Sabon Shiga (Cake Making for Beginners)

  • Malama: Aisha Yaya
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Kuna ganin yanda masu yin cake suke yin shi kala daban daban masu kyau da daɗi? Kuna da sha`awar kuma watarana ace kune kuke yi? Wannan darasin namu yazo muku da bayanai dalla dalla akan yanda zakuyi cake kala kala kamar su vanilla cake, chocolate cake, sponge cake, yanda akeyi wa cake ado har ma yanda zaku siyar da cake dinku.
  • Lokacin Bidiyo: 50:03 mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyi na kallo guda 8
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Haɗa cake yana da sauki, amma ga wanda ya gane kan abun, musamman ma wajen gwada (measurement) din kayan haɗin. Amma idan ka gane kan wannan, to sauran duk masu sauki ne.

Fahimta

A wannan darasin zaku koya yanda ake hada cake, yanda ake kwalliyar cake, yanda zakuyi packaging din shi ku siyar.

Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

Aisha Yaya

Aisha  Yaya ɗalibar jami`a ce kuma kwararriya ce wajen sarrafa cake, Tazo muku da wannan darasin ne dan ta fahimtar daku ba lallai sai bakada abinyi bane kadai zai saka kayi sana'a, zaka iya yin sana'a ko da kana karatu ko kana zuwa wajen aiki. 
Patrick Jones - Course author