Koyon Harshen Hausa

  • Malama: Lorewa Original
  • Mataki: Mai sauƙi
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Wanda ya bar gida, to fa tabbas gida ya bar shi. Harshen Hausa mai daɗi ne a baki mai kuma sauƙi ne ga wanda ya sa kansa koyo. Wannan darasi kai tsaye na koyar da haruffan hausa, kalmomin hausa, da yanda ya zama wajibi amfani da lanƙwasa a rubutun Hausa. Ƙarfi da ƙarfe ne suka haɗe wurin kawo wannan darasin don kawo canji a rubutun Hausa.
  • Lokacin Bidiyo: 20:31mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 18 
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

A wannan Darasin za ku koyi Haruffan Hausa, yanda ake haɗa kalma da haruffan hausa. Kalmomin da ake anfani da su a makaranta, wurin aiki da kasuwa. Kalmomin da ake anfani da su don kiran iyali da sauran kalmomi masu yawa.

Fahimta

Cikakken Haruffa da yanda ake amfani da su. Amfanin rubuta alamar lankwasa a rubutu da kuma amfani da kalmomi dai-dai da wuri.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Lorewa Original

Darasin Lorewa, haɗaka don kawo ingantaccen bayani game da harshen Hausa da kalmomin Hausa. Tabbatar da isar da ilimi wanda babu tsakuwa cikinta.
Patrick Jones - Course author