Koyon Kayan Daɗi a Sauwaƙe (Local Candies Made Easy)
-
Malama: Hamidah Aliyu Usman
-
Mataki: Na Tsakiya
-
Sashe: 5
Write your awesome label here.
game da darasi
Kayan daɗi abu ne da muke son sha sosai amma ba kowa ya iya sarrafa shi ba. Wannan darasin zai koyar daku yanda ake sarrafa kayan daɗin mu na arewa kamar su iloka, gullisuwa, da tuwon madara.
-
Lokacin Bidiyo: 29:09mins
-
Takardar kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyi na kallo guda 3
-
Jarrabawa
-
Takardar kammalawa
Game Da Wannan Darasin
Wannan darasin yana ɗauke da hanyoyi mafi sauki da za`abi wajen haɗa kayan daɗi a gida don ci da kuma kasuwanci.
Fahimta
A wannan darasin zaku koyi yanda ake alawa kala kala kamar su tuwon madara, gullisuwa da illoka da yin shi domin kasuwanci.
Darussan da ke Ciki
Hamidah Aliyu Usman
Hamidah ɗaliba ce kuma ƙwararriya ce a fannin girki da haɗe haɗen alawa, Tazo muku da wannan darasin ne dan ta koya muku yanda ake sarrafa kayan daɗi. Ta kwashe shekaru da dama tana sana`ar kayan daɗin alawa kala kala. Ta kawo muku kwarewar ta cikin wannan darasin domin kuma ku koya ku amfana.
Patrick Jones - Course author