Ku Koya Kasuwanci a Dunƙule (Entrepreneurship Simplified)

  • Malama: Fatima Shafi'i
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Ina y`an kasuwa masu neman ƙarin haske akan kasuwanci? Ina masu sha`awar fara kasuwanci? To ga dama ta samu. wannan darasin na ƙunshe da dunbin dabaru na koyan kasuwanci irinsu yanda zaku fara kasuwanci, yanda zaku samu jari, yanda zakuyi amfani da yanar gizo a kasuwancin ku, menene hatsari da asara a cikin harkar kasuwanci harma da yanda zakuyi kasuwancin ku daidai da zamani dan samun cigaba.
  • Lokacin Bidiyo: 26:10mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyoyin kallo guda 8
  • Jarrabawa
  • Takadar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin yana ɗauke da bayanai dalla dalla  akan kasuwanci, ire iren kasuwanci da matsalolin da ake fuskanta yayin da ake kasuwanci da hanyoyin samun jari yayin da ake so a fara  kasuwanci.

Fahimta

A wannan darasin zaku koyi yanda ake  kasuwanci, hatsari da asarar kasuwanci da sauran su.

Darussan da ke Ciki

Ga Malamar ku

Fatima Shafi`i

Fatima Shafi`i babbar y`ar kasuwace, ta ɗebi tsawon shekaru da dama tana kasuwanci har ya zamana ta buɗe shagon ta da take sayar da kayayyakin ta. Ta fara kasuwanci ne saboda lura da tayi da abubuwan da ake yawan amfani dashi.
Tazo muku da wannan darasin dan ta fahimtar daku amfanin kasuwan ci.
Patrick Jones - Course author