Kula da Gyaran Jiki (DIY Skin Care Regimen)

  • Malama: Fatima Shafi`i Ndayako
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: Sashe 6
Write your awesome label here.
Game da darasi
Kowa da yanayin yanda jikin shi yake, a darasin nan za ku koyi ire-iren fata da ababen da zai karɓi kowacce irin fata.
A wannan darasin za ku koyi ire iren sinadaran asali wato (natural ingredients)  da zakuyi amfani dasu don gyara jiki ya yi kyau da ƙyalli.
Za ku koyi yanda ake gyaran jiki mai maiƙo da busasshe, yanda za a haɗa man goge jiki, da yanda za a goge jikin.
  • Lokacin Bidiyo: 28:13mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 9 
  • Jarrabawa
  • Takaddar Kammalawa 

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin na dauke da hanya mafi sauki da za'abi wajen kula da fatar jiki da abubuwan da mukedasu a cikin gida.

Fahimta 

Zaku koyi yanda ake hada sinadarai kala -kala, yanda ake kula da ire iren fata da kuma dabarun kula da gashi.

Darussan da ke Ciki

 Ga Malamar Ku

Fatima Shafi`i Ndayako

Fatima Shafi'i Ndayako  ƙwararriyar mai gyaran fata ce.
Ta yi makarantan gyaran fata daban-daban a garin Abuja, hakan ya bata ƙwarewa a wannan fannin. Ta kawo muku wannan darasin domin kuma ku koya ku dinga yi da kanku a gidajen ku.

 
Patrick Jones - Course author