Kwalliya: Na Yau Da Kullum (Make-up for Everyday Looks)

  • Malama: Rabi Yusuf
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 3
Write your awesome label here.
game da darasi
Ko wacce ya mace tana da kyawun da aka hallice ta dashi, To amma shi Kwalliya ya na kara fito wa da kyawun da kike da shi ne, Ance idan kana da kyau ka kara da wanka, shiyasa kwalliya yake daga cikin muhimman abubuwan da mace yakamata ta rike domin fito da kyan ta.
  • Lokacin Bidiyo: 01:18:05 hr
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyon kallo guda 7
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin na dauke da bayanai dalla dalla wajen sanin kwalliya, amfanin shi da kuma yanda ake yin shi kwalliyan don sana'a da kuma yi wa kai.

Fahimta

A wannan darasin zaku koyi kwalliya na yau da kullum da zaku iyayi wa kan ku a gida da kuma don sana'a. Sannan  kuma zaku san kayayyakin da ake amfani dasu wajen yin kwalliyan.

Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

Rabi Yusuf

Rabi Yusuf  Kwarrariyar mai yin kwalliya ce, ta shafe shekaru da daama tanayin kwalliya dan yiwa kai da kuma sana`ar shi.
Tazo muku da wannan darasin ne domin kuma ku koya ku dinga yiwa kanku a gida ba sai kun fita kun nemo mai yi muku ba, sannan bugu da kari kuma zaku iya amfani da koyon naku ku samu kudin kan ku.