Lafiyar Kwakwalwa (Understanding Mental Health)
-
Malama: Labiba Sa'eed
-
Mataki: Na Ƙoli
-
Sashe: Sashe 5
Write your awesome label here.
game da darasi
Dayawa daga cikin mu idan ake ce lafiyar kwakwalwa abunda ke fado mana a rai shine ciwon hauka, To bahaka bane. Wannan darasin yazo muku da abubuwa daban daban dake da alaqa da lafiyar kwakwalawa, Cututukan dake damun kwakwalwa, Yanda halaye da dabi`un masu cutar kwakwalwa take, ire-iren cututtukan kwakwalwa da kuma abubuwan da akeyi wajen magance lafiyar kwakwalwa.
-
Lokacin Bidiyo: 24:22 mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyo na kallo guda 5
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game da wannan Darasin
Shin ko kunsan menene cutar kwakwalwa? Ko kun san a wannan zamanin zakuga mutane suna abubuwa iri daban daban, amma ba`asan dalili ba? Ko kuga mutum na kebewa waje daya shi kadai ba tare da sanin abunda ke damun shi ba?
Basira
Sanin cutar kwakwalwa yana da matukar amfani, musamman ma da yanzu abubuwa da dama ke faruwa da mutane a fadin duniya. A wannan darasin zaku san abunda ke jawo cutar kwakwalwa, da kuma yanda ake magance shi.
Darussan da ke Ciki
Ga Malamar ku
Labeeba Saeed
Labeeba Saeed, Babbar likita ce ta fannin lafiyar kwakwalwa. Ta dauki tsawon shekaru da dama tana wayar da kan mutane akan duk abinda ya shafi lafiyar kwakwalwa. da kuma kula da lafiyar jama`a ta wannan fannin, Tazo maku da wannan darasin ne dan ta ganar daku menene lafiyar kwakwalwa da duk wani abun da ke da alaqa da lafiyar kwakwalwa.
Patrick Jones - Course author