Mace Jarumar Al`umma (Woman: Heroine of the Society)

  • Malama: Hajiya Fatima Hamza Sahara
  • Mataki: Na Ƙoli  
  • Sashe: 4
Write your awesome label here.
game da darasi
Mace Jarumar Al`umma darasi ne daya zo muku da bayanai kashi kashi akan yanda mace take bada gudumawar ta a cikin zamantakewar rayuwa na yau da kullum domin a samu zaman lafiya.
Kwarai da gaske mace itace babbar jarumar da take amfani da jarumtar ta wajen ganin ta bada gudumawar ta wajen abubuwa da dama kamar bada gudunmawar ta wajen zaman lafiya, tarbiyar yara da sauran su, ba tare da gazawa ko cikas ba. Saboda haka Mace itace ginshikin Al`umma baki daya.
  • Lokacin Bidiyo: 13:56 mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 3 
  • Jarrabawa 
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasi

Tabbas, Mace Jaruma ce a cikin Al`umma. Domin mace itace mutum na farko da take taka muhimmin rawa wajen ganin an samu kwanciyar hankali da mutun ta juna a cikin Al`umma.

Fahimta

A wannan darasin zaku gane jarumtar mace a cikin al`umma ta hanyar gudunmawar da take badawa akan al`umma baki daya.

                                                          Darussan Da Ke Ciki

GA MALAMAR KU

Fatima Hamza Sahara

Fatima Hamza Sahara shugaba ce a wata kungiya mai zaman kanta mai suna "Kungiyar yada zaman lafiya tare da kare hakkin yara da mata", ta shafe shekaru da dama tana wannan aikin nata na taimakon al`umma.
Tazo muku da wannan darasin ne domin ta nuna muku babban muhimmanci da gudunmawa da mace take badawa a cikin al`umma.
Patrick Jones - Course author