Magana Da Ishara(Sign Language)

  • Malama: Amira Aliyu Aminu
  • Mataki: ;- Mai sauƙi
  • Sashe:7
Write your awesome label here.
game da darasi
Duk wata hanyar sadarwa ta motsin jiki, musamman daga tafin hannu zuwa 'yan yatsu har gwiwar hannu, da ake amfani da ita a lokacin da sadarwa ba ta yiwuwa shi ne ake kira magana da ishara ko kuma yaren kurame. Wanda muka kawo muku dalla dalla a wannan darassin.
  • Lokacin Bidiyo: 1:25:29secs 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyoyi na Kallo Guda 18
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan yaren kurame ko kuma magana da ishara.

Fahimta

A wannan darasin za ku fahimci yadda zakuyi mu'amala da wanda suke gane yaren ishara ko kuma yaren kurame.Kuma  a duk wani yanayin da kuka tsinci kanku,daga asibiti,makaranta,kasuwa da sauransu.

Darussan da ke Ciki

Amira Aliyu Aminu

Sunana Amira Aliyu Aminu , an haife ni ne a London inda nayi primary da secondary school bayan nan muka dawo Nigeria . Na karanta MBBS wato karatun likitanci Ahfad University for Women, Sudan.
Na kware a yaren Hausa ,Turanci,Larabci da kuma Yaren Kurame na Amurka.
Ina Kaunar Karatun Likitanci (musamman na tiyata) da kuma duk abunda zai bani daman taimakon mabukata.
Ina sha’awar zama jaruma da kuma sadaukarwa a duk inda na sami kaina a rayuwa.
Patrick Jones - Course author