Mu'amala da Al'ummah (How to Manage Relationships in Society)
-
Malama: Munira Ahmed Abdullahi
-
Mataki: Na Tsakiya
-
Sashe:6
Write your awesome label here.
game da darasi
Mutane dayawa daga cikin mu basusan yanda zasuyi mu'alama da al'umma ba. Wannan darasin yazo muku da bayani dalla dalla akan yanda za'ayi mu'amala tsakanin mata da miji, mu'amala da wajen aikin ki, mu'amala tsakanin ki da makaranta dakuma abokai.
-
Lokacin Bidiyo:41mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyi na Kallo guda 6
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game Da Wannan Darasin
Darasin Mu'amala da Alu'mma yana bayani ne akan dangantaka na yau da kullum da mutane daban daban. Yana bayani ne akan yadda mu'amala tsakanin mu da mutane ya kamata ya kasance a ko da yaushe domin neman zaman lafiya a cikin Al'umma gaba ɗaya.
Fahimta
A wannan darasin zaku koyi yanda zaku koyi mu'amala tsakanin mata da miji, mu'amala da makota, mu'amala tsakanin ki da wajen aiki da sauransu.
Abun Ciki
Munira Ahmed
Munira Ahmed
Write your awesome label here.