Mu`amala Tsakanin Uwa da Da (Managing the Mother-Child Relationship)

  • Malama: Shamsiyya Hamza Ibrahim
  • Mataki:  Na Tsakiya
  • Sashe: 6
Write your awesome label here.
game da darasi
Mu`amala tsakanin Uwa da Ɗa darasi ne da ke ɗauke da muhimman bayanai akan yanda zakayi mu`amala tsakanin ka da yaran ka tun daga tasowan su har zuwa girman su.
  • Lokacin Bidiyo: 45:37mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyo na kallo guda 7
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Shaƙuwa Tsakanin uwa da Ɗa abu ne mai matuƙar amfani. Uwa yakamata ta san hanyoyin da zata bi domin ta ƙulla shaƙuwa tsakanin ta da yaran ta. Wannan darasin yana ɗauke da bayanai da uwa zata bi domin ganin hakan ya kasance.

Fahimta

Tarbiya shine babban abun da zaki fara koya wa yaran ki. Rashin tarbiya illah ce babba sannan yana gurbata yara tun suna kanana. 

Darussan da ke Ciki

ga malamarku

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shamsiyya Hamza Ibrahim ta ƙware wajen sanin yanda ake mu`amala a tsakanin uwa da yaran ta. Sannan, Uwa ce da take da yara, kuma ta ƙware wajen bawa yara tarbiya tare da koya musu abubuwan da ya kamata a koya wa yaro tun daga tasowan shi har zuwa girman shi.
Tazo muku da wannan darasin domin kuma ku amfana, kuma ku karu da ilimi akan yin mu`amala tsakanin ku da yaran ku.
Shamsiyya Hamza Ibrahim - Instructor