Muhimmancin Koyarwa Ga Matan Arewa (Importance of Learning for Northern Women)

  • Malama: Murjanatu Suleiman
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Dayawan matan Arewa suna watsi da basira da baiwa da suke dashi na koyarwa, Wannan darasin ya kunshi bayanai akan mahimmancin koyar wa ga matan arewa, illolin rashin koyarwa, yanda zaku zama malamai na gari da sauran su.
  • Lokacin Bidiyo: 32min
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyo na kallo guda 7
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Shin ko kunsan ilimi a zamanin nan sai da dabaru? A wannan zamanin ilimantar wa yanada matuqar amfani saboda za`a samu cigaba a kasa da kuma al'umma baki daya.

Fahimta

A wannan darasin zaku koya yanda zaku fahimci halayen dalibai na makarantu da kuma halayen da yaranku suke ciki ko kuma zasu iya shiga ciki.

Darussan da ke Ciki

ga malamar ku

Malama Murjanatu Sulaiman

Malama Murjanatu Sulaiman,  Malama ce da take koyarwa a makarantar gwamnati, Ta shafe tsawon shekaru 12 tana koyar wa.
Tayi la'akari da yanda matan arewa basu son koyarwa saboda wasu dalilai nasu, shine ta zo maku da wannan darasin don ta jawo hankalin matan Arewa zuwa ga koyar wa a makarantu.


Patrick Jones - Course author