Ƙawata Fatar Jiki (Traditional Skin Beautification)
-
Malama: Balkisu Muhammad
-
Mataki: Na Tsakiya
-
Sashe: 7
Write your awesome label here.
Game da darasi
Gyaran jiki na da matuƙar amfani a rayuwarmu na yau da kullum. Gyaran jiki ba wanka ne da sa kaya da turare kawai ba, Dilke na ɗaya daga cikin gyaran jiki, wanda yake sa jiki laushi da walwali. Ku biyo mu cikin wannan darasin don koyan yanda zaku yi dilke, jan lalle har ma da baƙin lallen.
-
Lokacin Bidiyo: 35:26mins
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan da ke Ciki
-
Bidiyoyi na kallo guda 6
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game Da Wannan Darasin
Wannan darasin na ƙunshe da cikkaken bayani akan gyaran jiki, abubuwan da ake yi don gyaran musamman dilke, haɗe-haɗen dilke, yanda ake anfani da su, da kuma kwaɓin lalle ja da baki.
Fahimta
A wannan darasin zaku koyi yanda ake haɗa dilke kala biyu har zuwa yanda ake shafa shi, da yanda ake haɗin lalle ja da kuma baki har zuwa yanda ake amfani da shi.
Darussan da ke Ciki
ga malamarku
Balkisu Mohammad
Balkisu Mohammad kwarariyar masaniyace akan gyaran jiki, ta debi shekaru da dama tana sana`ar gyaran jikin. Sanadiyar zama da tayi da shuwa da kuma yanda take da sha`awar gyara jiki yasa ta koya har ta kware a harkar gyaran jiki sosai.
Patrick Jones - Course author