Sadarwa A Kasuwanci (Fundamentals of Marketing Communications)

  • Malama: Maryam Laushi
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe:7
Write your awesome label here.
Game da darasi
Sadarwa a kasuwanci hanya ce ta musayar bayanai tsakanin mutanen da ke saye da sayarwa. Ingantaccen sadarwar kasuwanci shine yanda mai sayarwa zai yi sadarwa tsakaninsa da mai saye har a samu kyakkyawan fahimta.  Wannan darasin na ɗauke da cikakkun bayani akan yanda za ku yi sadarwa a harkar kasuwancin ku, fara daga yanda za ku yi bincike a harkar kasuwanci har zuwa yanda za ku kyautata alaka tsakaninku da abokan kasuwanci.
  • Lokacin Bidiyo:31min 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 7 
  • Jarrabawa 
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasi

Wannan darasin yana dauke da bayanai dalla-dalla akan yanda za ku yi alaka tsakaninku da abokan kasuwancinku har ku samu fahimtar juna a tsakani.

Fahimta

A wannan darasin za ku koyi yanda za ku fara da bincike a cikin harkar kasuwancinku da yanda za ku yi amfani da kafafen sada zumunta na zamani domin yin kasuwanci.

                                                          Darussan Da Ke Ciki

Maryam Laushi

Maryam Laushi  matashiya ce da ta yi karatu a kan  harkokin sadarwa a harkar kasuwanci, ta zo muku da wannan darasin domin ku san ta yaya za ku fara kasuwanci mai inganci.
Patrick Jones - Course author