Sana'a da Sarrafa Kayan Gona (Basic Concepts Of Agro Business)

  • Malama: Maryam Ahmed Hamman
  • Mataki: Mai sauƙi
  • Sashe: 8
Write your awesome label here.
Game da Darasi
Wannan darasin yana ɗauke da bayanai akan 'yayan itatuwa da bangaren ampanin gona. Yane dauke da bayanai akan abubuwan da zasu taimaka wurin bunkasa da sarrafa kayan gida da ampanin gona. Kuma zasu kawo cigaba a wuraren cinikayya. Abubuwa kaman yadda ake yin  man albasa,abincin yara, busheshen akamu da kuma sauransu.
  • Lokacin Bidiyo: 1:06:58mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan da ke Ciki

  •  Bidiyon Kallo guda 13
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin  

Wannan darasin yana ƙunshe da hanyoyin bunkasa ampanin gona da cinnikayyan su. 

Fahimta

A wannan darasin za a koyi yadda ake ampani da kayan gona a hada abubuwa kamman zobo,garin aya,abincin yara,man albasa da sauransu.

Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

MARYAM AHMED HAMMAN

Mallamar mu MARYAM AHMED an haife ta a jahar kaduna. 'Yar adamawa/edo ce. Ita masaniya ce a  tattalin arzikin noma( Agricultural Economist & Extention Officer). Ta fara bincike da aiki akan MAHAN specialfoods and products LTD a june 2016. bayan bincike mai yawa da gwaji,ta fara sayarwa da tallar samfuna. Tayi wahayin zuwa wannan kasuwancin saboda  tanada burin girmama abincin Nigeria zuwa ga duniya kuma sannan ta damu da daidaita cin abinci saboda lafiyar shi a jiki sannan kuma ta damu da kiyaye abinci na halitta. Tana fatan fitar da kyawun tattalin arzikin namu na noma.
Patrick Jones - Course author