Sanin Sana'ar Abaya (Understanding the Business Of Abayas)

  • Malama: Maryam Haruna Yahaya
  • Mataki: Mai sauƙi
  • Sashe: 8
Write your awesome label here.
game da darasi
Abaya ko dogon riga kaya ne da mafi yawancin mata a yanzu suka fi amfani da shi, da yawan mata sun fi son saka dogon riga saboda saukinshi kuma yana karban kowacce mace. Kuna so ku dinga tsara dogon rigarku da kanku ba sai kun saya ba? Ko kuma kuna so ku fara sana`ar sayar da dogayen rigunan abaya amma ba ku san ta ina za ku fara ba? Wannan darasin ya zo muku da bayanai dalla-dalla akan yanda za ku fara sana`ar.
  • Lokacin Bidiyo: 20min 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 8 
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

A wannan darasin zaku koyi abubuwa akan yanda zaku fara sana`ar abaya da dogon riga, zaku san ire-iren yadin da ake ɗinkawa har da yanda zaku tsara ɗinkin.

Fahimta

A wannan darasin zaku fahimci yanda ake saka wa kasuwanci alama (branding), yanda ake ƙawata kayan har ma da yanda zakuyi kasuwancin ku akan yanar gizo.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Maryam Haruna Yahya

Maryam Haruna Yahaya matashiyar y`ar kasuwa ce, ta gama karatun digiri da bautan ƙasa. Ta ƙware a harkar sana`arta na sayar da abaya da dogon riga. ta kawo muku wannan darasin domin kuma ku koya don kuyi sana`ar shi ko kuma ku yiwa kan ku a gida.
Patrick Jones - Course author