Sarrafa Kifi (Fish Processing)

  • Malama: Maimuna Dangana Duza 
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 8
Write your awesome label here.
game da darasi
Sarrafa kifi abu ne mai sauƙi, amma ba kowa ya san yanda akeyi ba. Haka zalika muna ganin busashshen kifi amma bamu san tayaya akeyin shi ba. A wannan darasin zaku koyi abubuwa da yawa da akeyi wajen kula da kifi kafin a maida shi bandan kifi. Sannan kuma zaku koyi abubuwa irin su yanda za`a kashe kifin,  a wanke su, a naɗe su, har ma da yanda za`a gasa su a cikin oven.
  • Lokacin Bidiyo: 26mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai 

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 7
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

 A wannan darasin zaku koyi yanda ake kashe kifi, yanda ake wankewa, yanda ake naɗe shi kafin a gasa a oven har da yanda ake gasa shi ya zama bandan kifi mai kyau.

Fahimta

A wannan darasin zaku fahimci yanda zaku yanda ake shirya kifi a cikin tsari mai kyau da yanda zakuyi kasuwancin shi.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Maimuna Dangana Duza

Maimuna Dangana Diza mai digiri ce a mulkin jama'a(public Administration) a jami'a na birnin tarayya.
Sannan kuma ma'aikaciyar gwamnati ce, manomiya ce kuma y`ar kasuwa ce, Maimuna mai matsayi ce a kungiyar masu kasuwancin kifi.
Patrick Jones - Course author