Abokin Ciniki Mai Fushi

  • Malama: Lorewa Original
  • Mataki: Na Ƙoli 
  • Lokaci: Shekara 1
Write your awesome label here.
game da darasi
Ina yan kasuwa masu harka da abokan ciniki? to wannan darasin naku ne. Wannan darasin zai koya muku abubuwa da dama da zakuyi amfani dashi dan ganin kunyi harka da abokan cinikin ku masu fushi. Darasin yana dauke da yanda zakuyi mu`amala da abokan ciniki, bukatun su har ma da ka`idodin da zaku dinga amsa musu.
  • Lokacin Bidiyo: 16:41
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 7 
  • Jarrabawa 
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasi

Sanin bukatun abokin ciniki yana da amfani, Wannan darasin yana dauke da bayanai akan yanda zaku biya wa abokan ciniki bukatun su cikin sauki.

Fahimta

Mu`amala tsakanin ku da abokan cinikin ku abu ne mai muhimmanci. A wannan darasin zaku san hanyoyin da zaku bi dan ganin kun kulla mu`amala mai kyau.

                                                          Darussan Da Ke Ciki

Lorewa Original

Wannan darasin mallakin Lorewa ne.
Patrick Jones - Course author