Shawarwari ga Masu Neman Aure da Ma'aurata (Guide to Pre-marital and Marital Life)
-
Malama: Maijidda Labbo
-
Mataki: Na Tsakiya
-
Sashe: 10
Write your awesome label here.
game da darasi
Sau dayawa, mutane su kanyi aure ba tare da sunbi hanyoyin da ya kamata abi kamin aure ba. Sai kuga anyi auren babu fahimtar juna azo kwana biyu ana samun matsala.
Wannan darasin ya tanadar muku da tambayoyi sama da hamsin da zaku tambaya junan ku kafin aure ko in kunyi auren, abubuwan dubawa kafin zaben abokin/abokiyar zama, abubuwan dake jawo mutuwar aure harda gwaje gwajen da yakamata kuyi kafin aure.
Wannan darasin ya tanadar muku da tambayoyi sama da hamsin da zaku tambaya junan ku kafin aure ko in kunyi auren, abubuwan dubawa kafin zaben abokin/abokiyar zama, abubuwan dake jawo mutuwar aure harda gwaje gwajen da yakamata kuyi kafin aure.
-
Lokacin Bidiyo: 02:23 hrs
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan De Ke Ciki
-
Bidiyoyi Na Kallo 17
-
Documents Na Download Guda 4
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game Da Wannan Darasin
Aure shine ginshikin da ke rike al'umma. Amma mutane dayawa sunfi bawa bikin aure muhimmanci akan shi auren dakanshi.
Fahimta
A wannan darasin zaku san tambayoyin da yakamata wanda ke neman aure suyi ma junansu, ko ma'aurata ma suna iyayi ma junansu domin samun karin fahimtan juna a tsakanin su.
Darussan da ke Ciki
Maijidda Labbo Mahuta (Coach Jyda)
Maijidda Labbo Mahuta kwararriya ce a harkar bada shawara ta aure, da kuma zamantakewa na al'uma, kuma kwararriya ce a ilimin counselling da theraphy shekaru masu yawa. Ta kawo kwarewar ta cikin wannan darasin domin ku amfana don samun rayuwar aure mai inganci.
Patrick Jones - Course author