Shirin Sauti (Podcasting Basics)
-
Malama: Nabila Ibrahim da Ummi Siddique
-
Mataki: Mai sauƙi
-
Sashe: 6
Write your awesome label here.
Game da darasi
Da yawanmu muna son jin labarai don sanin me duniya ke ciki, amma hanyar jin labaran nan sai ta rediyo. Wani lokacin saurare ya kure wani aikin ya hana saurare. Wannan darasin ya zo da hanya mafi sauƙi da za ku iya sauraren labarai a duk lokacin da kuke so. Bugu da ƙari, za a koyar da yanda za a tsara labarai mallakan kanki
-
Lokacin Bidiyo: 15:33mins
-
Takardar kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyin Kallo Guda 5
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Gama da Wannan Darasi
Wannan darasin yana ɗauke da bayanai akan yanda za a yi shirin sauti (podcast) da yanda za a tace shirin idan an gama.
Fahimta
A wannan darasin zaku fahimci ba lallai sai da rediyo za a saurari labarai ba.
Darussan Da Ke Ciki
Nabila Ibrahim da Ummi Siddique
Nabila da Ummi matasa ne da suka ƙware wajen yin shirin sauti (podcast). Sun lura da yawan mutane basu san yaya ake yin shirin sauti ba, shine suka kawo muku shi dalla-dalla yanda za ku fahimta har ku dinga yi da kan ku.
Patrick Jones - Course author